27An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ Tsit! Gurin yayi duka suna mamakin futowar wannan magana daga bakinsa wacce basu ta'ba tsammaninta ba.Sarki yace."Omar ko zaka fad'ama na dalilin ka na 'kin dawowa cikin mu ko kana fushi damu ne." Kansa a'kasa yace."Bazan ta'ba fushi daku ba har abada ranka ya dad'e babu wanda na sani a rayuwata sama daku hakanan kunyi min duk abunda iyaye kewa 'yayan su kun dauke ni a matsayin danku Saboda haka tsakanina daku babu fushi ko wani kulli na daban kawai bana jin zan sake zama cikin gidanan saboda wasu dalilai na wanda na barwa kaina su ina fatan wannan magana tawa bata 'bata ranku ba idan na 'bata muku rai to ina neman afuwarku ku gafarce ni.'' Sarki!! Yayi gyaran murya a nutse yace."Ba tun yau ba na san Halin Omar da magana d'aya gami da tsayayya kan abunda ya fad'a ni nasan akwai hujjar da ta sanya ka bujirewa bukatarmu ko wannan ya ishe mu mu gane cewar kai d'in jarumin namiji ne wanda ke tsaye kan iyalinsa tabbas na jinjina maka da har kayi nasarar kashe maciji mai girma irin wannan saboda haka baza mu takura maka ba domin bamu san manufarka ba, duk inda zakaje da aysha kaje amanarka ce kamar yanda kafad'a kuma ina kara tabbatar maka da cewar sai yanzu nake alfahari da wannan auran naku sosai dole duk wani uba nagari wanda yasan abunda yake yayi sha'awar yarshi ta auri namiji tsayayyaye mai tsayuwa kan iyalinsa da kare lafiyarsu Omar!! Wannan masarauta mai cike da dumbin tarihi tana alfahari dakai har abada." Omar ya d'ago kansa yana murmushi yace."Allah ya taimake ka nima ina alfahari da kasantuwa ta a tare daku Ubangiji Allah ya 'kara daukaka wannan masarauta mai cikakken tarihi." Duka suka amsa da ameeen, Umarulfaru'k."!! Shi kanshi Galadima yanzu duk wani haushi da kishin Omar din ya daina ji wannam jihadin da yayi na kashe maciji ya ishi kowa ishara a cikinsu duka sun tabbatar da cewar zai rike a aysha bakin rai bakin fama kamar yanda ya fad'a musu. Nan yake sanar musu da cewar ya nemi aiki kuma ya samu da izinin Allah zai fara kwana biyu masu zuwa." Sarki yayi ta sanya masa albarka da fad'in "Insha Allah zai sanya ayi masa saukar a'lkur'ani me girma. To duka albarka suka sanya masa banda faisal dake cika yana batsewa yaso dawowar su gidan ko don ya cigaba da cunguna masa shi dai yana

docDoc SADAUKI-OMAR-by-www.dlhausanovels.com_.ng_

Practical Docs > Common > Other > Preview
500 Pages 0 Downloads 41 Views 3.0 Score
Tips: Current document can only be previewed at most page3,If the total number of pages in the document exceeds page 3,please download the document。
Uploaded by admin on 2022-04-27 02:04:59
Rate
You can enter 255 characters
What is my domain?( answer:www.45doc.com )
comments
  • No comments yet